وَمَا تَشَآءُونَ إِلَّآ أَن يَشَآءَ ٱللَّهُ رَبُّ ٱلْعَٰلَمِينَ Hausa Translation - Abu Bakr JumiKuma bã zã ku so ba sai idan Allah Ubangijin halitta Yã yarda.