كَلَّا لَمَّا يَقْضِ مَآ أَمَرَهُۥ Hausa Translation - Abu Bakr JumiHaƙĩƙa bai i da aikata abin da Allah Ya umurce shi ba (lõkacin sanya shi a cikin kabari).