caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu An-Naazi'aat, aya 5

Makka · tsarin saukarwa 81 · 79:5

فَٱلْمُدَبِّرَٰتِ أَمْرًا

Hausa Translation - Abu Bakr JumiSa, an nan, su kasance masu shirya gudanar da umarni.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70