caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu An-Naba, aya 35

Makka · tsarin saukarwa 80 · 78:35

لَّا يَسْمَعُونَ فِيهَا لَغْوًا وَلَا كِذَّٰبًا

Hausa Translation - Abu Bakr JumiBã su jin yãsassar magana, a cikinta, kuma bã su jin ƙaryatãwa.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70