caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu An-Naba, aya 29

Makka · tsarin saukarwa 80 · 78:29

وَكُلَّ شَىْءٍ أَحْصَيْنَٰهُ كِتَٰبًا

Hausa Translation - Abu Bakr JumiAlhãli, kõwane abu Mun ƙididdigẽ shi, a rubũce.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70