caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu An-Naba, aya 17

Makka · tsarin saukarwa 80 · 78:17

إِنَّ يَوْمَ ٱلْفَصْلِ كَانَ مِيقَٰتًا

Hausa Translation - Abu Bakr JumiLalle ne, rãnar rarrabẽwa tã kasance abin ƙayyadẽ wa lõkaci.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70