caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Al-Mursalaat, aya 41

Makka · tsarin saukarwa 33 · 77:41

إِنَّ ٱلْمُتَّقِينَ فِى ظِلَٰلٍ وَعُيُونٍ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiLalle ne, mãsu taƙawa suna a cikin inuwõwi da marẽmari.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70