وَإِذَا رَأَيْتَ ثَمَّ رَأَيْتَ نَعِيمًا وَمُلْكًا كَبِيرًا Hausa Translation - Abu Bakr JumiKuma idan kã ga wannan wurin, to, kã ga wata irin ni'ima da mulki babba.