caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Al-Qiyaama, aya 33

Makka · tsarin saukarwa 31 · 75:33

ثُمَّ ذَهَبَ إِلَىٰٓ أَهْلِهِۦ يَتَمَطَّىٰٓ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiSa'an nan, ya tafi zuwa ga mutãnensa, yana tãƙama.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70