caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Al-Qiyaama, aya 22

Makka · tsarin saukarwa 31 · 75:22

وُجُوهٌ يَوْمَئِذٍ نَّاضِرَةٌ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiWasu huskõki, a rãnar nan, mãsu annuri ne.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70