caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Al-Qiyaama, aya 15

Makka · tsarin saukarwa 31 · 75:15

وَلَوْ أَلْقَىٰ مَعَاذِيرَهُۥ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiKuma ko da yã jẽfa uzurorinsa (bã zã a saurãre shi ba).
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70