caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Al-Qiyaama, aya 12

Makka · tsarin saukarwa 31 · 75:12

إِلَىٰ رَبِّكَ يَوْمَئِذٍ ٱلْمُسْتَقَرُّ

Hausa Translation - Abu Bakr Jumizuwa ga Ubangijinka wurin tabbata, a rãnar nan, yake.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70