caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Al-Muddaththir, aya 52

Makka · tsarin saukarwa 4 · 74:52

بَلْ يُرِيدُ كُلُّ ٱمْرِئٍ مِّنْهُمْ أَن يُؤْتَىٰ صُحُفًا مُّنَشَّرَةً

Hausa Translation - Abu Bakr JumiA'aha! Kõwãne mutum daga cikinsu yanã son a zo masa da takardu (da sũnansa) ana wãtsãwa
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70