caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Al-Muddaththir, aya 24

Makka · tsarin saukarwa 4 · 74:24

فَقَالَ إِنْ هَٰذَآ إِلَّا سِحْرٌ يُؤْثَرُ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiSai ya ce: "Wannan abu dai bã kõme ba ne fãce wani sihiri, wanda aka ruwaito."
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70