caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Al-Muzzammil, aya 8

Makka · tsarin saukarwa 3 · 73:8

وَٱذْكُرِ ٱسْمَ رَبِّكَ وَتَبَتَّلْ إِلَيْهِ تَبْتِيلًا

Hausa Translation - Abu Bakr JumiKuma ka ambaci sũnan Ubangijinka, kuma ka yanke (ƙauna daga kowa ka koma) zuwa gare Shi, yankewa.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70