ٱلسَّمَآءُ مُنفَطِرٌۢ بِهِۦ كَانَ وَعْدُهُۥ مَفْعُولًا Hausa Translation - Abu Bakr JumiSama za ta tsãge a cikinsa, wa'adinsa yã kasance mai aukuwa.