caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Al-Ma'aarij, aya 28

Makka · tsarin saukarwa 79 · 70:28

إِنَّ عَذَابَ رَبِّهِمْ غَيْرُ مَأْمُونٍ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiLalle ne, azãbar Ubangijinsu bã wadda ake iya amincẽwaba ce.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70