وَمَن فِى ٱلْأَرْضِ جَمِيعًا ثُمَّ يُنجِيهِ Hausa Translation - Abu Bakr JumiDa wanda ke a cikin dũniya duka gabã ɗaya, sa'an nan fansar, ta tsĩrar da shi.