caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Al-A'raaf, aya 84

Makka · tsarin saukarwa 39 · 7:84

وَأَمْطَرْنَا عَلَيْهِم مَّطَرًا فَٱنظُرْ كَيْفَ كَانَ عَٰقِبَةُ ٱلْمُجْرِمِينَ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiKuma Muka yi ruwa a kansu da wani irin ruwa; Sai ka dũba yadda ãƙibar mãsu laifi ta kasance!
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70