فَأَخَذَتْهُمُ ٱلرَّجْفَةُ فَأَصْبَحُوا۟ فِى دَارِهِمْ جَٰثِمِينَ Hausa Translation - Abu Bakr JumiSai tsãwa ta kãmã su, sabõda haka suka wãyi gari a cikin gidansu guggurfãne!