caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Al-A'raaf, aya 7

Makka · tsarin saukarwa 39 · 7:7

فَلَنَقُصَّنَّ عَلَيْهِم بِعِلْمٍ وَمَا كُنَّا غَآئِبِينَ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiSa'an nan haƙĩƙa Munã bã su lãbãri da ilmi kuma ba Mu kasance mãsu fakowa ba.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70