caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Al-A'raaf, aya 204

Makka · tsarin saukarwa 39 · 7:204

وَإِذَا قُرِئَ ٱلْقُرْءَانُ فَٱسْتَمِعُوا۟ لَهُۥ وَأَنصِتُوا۟ لَعَلَّكُمْ تُرْحَمُونَ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiKuma idan an karanta[1] Alƙur'ãni sai ku saurara gare shi, kuma ku yi shiru; Tsammãninku, anã yi muku rahama.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70