وَلَا يَسْتَطِيعُونَ لَهُمْ نَصْرًا وَلَآ أَنفُسَهُمْ يَنصُرُونَ Hausa Translation - Abu Bakr JumiKuma ba su iya bãyar da taimako gare su, kuma kansu ma, bã su iya taimaka!