caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Al-A'raaf, aya 191

Makka · tsarin saukarwa 39 · 7:191

أَيُشْرِكُونَ مَا لَا يَخْلُقُ شَيْـًٔا وَهُمْ يُخْلَقُونَ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiShin, sunã shirki da abin da bã ya halittar kõme, kuma sũne ake halittãwa?
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70