caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Al-A'raaf, aya 159

Makka · tsarin saukarwa 39 · 7:159

وَمِن قَوْمِ مُوسَىٰٓ أُمَّةٌ يَهْدُونَ بِٱلْحَقِّ وَبِهِۦ يَعْدِلُونَ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiKuma daga mutãnen[1] Mũsã akwai al'umma, sunã shiryarwa da gaskiya, kuma da ita suke yin ãdalci.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70