caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Al-A'raaf, aya 104

Makka · tsarin saukarwa 39 · 7:104

وَقَالَ مُوسَىٰ يَٰفِرْعَوْنُ إِنِّى رَسُولٌ مِّن رَّبِّ ٱلْعَٰلَمِينَ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiKuma Musa ya ce: "Ya Fir'auna! Lalle ne nĩ, manzo ne daga Ubangijin halittu."
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70