caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Al-An'aam, aya 18

Makka · tsarin saukarwa 55 · 6:18

وَهُوَ ٱلْقَاهِرُ فَوْقَ عِبَادِهِۦ وَهُوَ ٱلْحَكِيمُ ٱلْخَبِيرُ

Hausa Translation - Abu Bakr Jumi"Kuma Shĩ ne mai Tanƙwasa a kan bayin Sa, kuma Shi ne Mai hikima, Masani."
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70