وَنَحْنُ أَقْرَبُ إِلَيْهِ مِنكُمْ وَلَٰكِن لَّا تُبْصِرُونَ Hausa Translation - Abu Bakr JumiKuma Mũ ne mafi kusanta gare shi daga gare ku, to, amma kũ bã ku gani.