caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Al-Waaqia, aya 64

Makka · tsarin saukarwa 46 · 56:64

ءَأَنتُمْ تَزْرَعُونَهُۥٓ أَمْ نَحْنُ ٱلزَّٰرِعُونَ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiShin, kũ ne ke tsirar da shi kõ kuwa Mũ ne Mãsu tsirarwa?
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70