caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Al-Waaqia, aya 46

Makka · tsarin saukarwa 46 · 56:46

وَكَانُوا۟ يُصِرُّونَ عَلَى ٱلْحِنثِ ٱلْعَظِيمِ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiKuma sun kasance sunã dõgẽwa a kan mummũnan zunubi mai girma.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70