caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Al-Waaqia, aya 23

Makka · tsarin saukarwa 46 · 56:23

كَأَمْثَٰلِ ٱللُّؤْلُؤِ ٱلْمَكْنُونِ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiKamar misãlan lu'ulu'u wanda aka ɓõye.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70