caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Al-Waaqia, aya 1

Makka · tsarin saukarwa 46 · 56:1

بِسْمِ ٱللَّهِ ٱلرَّحْمَٰنِ ٱلرَّحِيمِ إِذَا وَقَعَتِ ٱلْوَاقِعَةُ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiIdan mai aukuwa ta auku.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70