caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Al-Qamar, aya 44

Makka · tsarin saukarwa 37 · 54:44

أَمْ يَقُولُونَ نَحْنُ جَمِيعٌ مُّنتَصِرٌ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiKõ zã su ce: "Mũ duka mãsu haɗa ƙarfi ne dõmin cin nasara?"
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70