caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Al-Qamar, aya 15

Makka · tsarin saukarwa 37 · 54:15

وَلَقَد تَّرَكْنَٰهَآ ءَايَةً فَهَلْ مِن مُّدَّكِرٍ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiKuma lalle, Mun bar ta ta zama ãyã. To, Shin, akwai mai tunãni
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70