caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Adh-Dhaariyat, aya 39

Makka · tsarin saukarwa 67 · 51:39

فَتَوَلَّىٰ بِرُكْنِهِۦ وَقَالَ سَٰحِرٌ أَوْ مَجْنُونٌ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiSai ya jũya bãya tãre da ƙarfinsa, kuma ya ce: "Mai sihiri ne kõ kuwa mahaukaci!"
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70