caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Adh-Dhaariyat, aya 25

Makka · tsarin saukarwa 67 · 51:25

إِذْ دَخَلُوا۟ عَلَيْهِ فَقَالُوا۟ سَلَٰمًا قَالَ سَلَٰمٌ قَوْمٌ مُّنكَرُونَ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiA lõkacin da suka shiga gare shi, sai suka yi sallama; ya ce "Aminci ya tabbata a gare ku, mutãne bãƙi!"
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70