caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Adh-Dhaariyat, aya 15

Makka · tsarin saukarwa 67 · 51:15

إِنَّ ٱلْمُتَّقِينَ فِى جَنَّٰتٍ وَعُيُونٍ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiLalle mãsu taƙawa, sunã a cikin lambunan itãce da marẽmari.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70