caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Qaaf, aya 45

Makka · tsarin saukarwa 34 · 50:45

نَّحْنُ أَعْلَمُ بِمَا يَقُولُونَ وَمَآ أَنتَ عَلَيْهِم بِجَبَّارٍ فَذَكِّرْ بِٱلْقُرْءَانِ مَن يَخَافُ وَعِيدِ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiMũ ne mafi sani game da abin da suke faɗi, kuma bã zã ka zama mai tĩlasta su ba. Sabõda haka ka tunatar game da Alƙur'ani,[1] ga wanda ke tsõron ƙyacewaTa.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70