caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Qaaf, aya 12

Makka · tsarin saukarwa 34 · 50:12

كَذَّبَتْ قَبْلَهُمْ قَوْمُ نُوحٍ وَأَصْحَٰبُ ٱلرَّسِّ وَثَمُودُ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiMutãnen Nũhu sun ƙaryata, a gabãninsu (mutãnen yanzu) da ma'abũta Rassi, [1]da Samũdãwa.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70