caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Al-Maaida, aya 102

Madina · tsarin saukarwa 112 · 5:102

قَدْ سَأَلَهَا قَوْمٌ مِّن قَبْلِكُمْ ثُمَّ أَصْبَحُوا۟ بِهَا كَٰفِرِينَ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiLalle ne wasu mutãne sun tambaye su daga gabãninku, sa'an nan kuma suka wãyi gari da su sanã kãfirai.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70