caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Al-Ghaafir, aya 69

Makka · tsarin saukarwa 60 · 40:69

أَلَمْ تَرَ إِلَى ٱلَّذِينَ يُجَٰدِلُونَ فِىٓ ءَايَٰتِ ٱللَّهِ أَنَّىٰ يُصْرَفُونَ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiAshe, ba ka gani ba ga waɗanda ke jãyayya a cikin ãyõyin Allah, yadda ake karkatar da su?
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70