caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Al-Ghaafir, aya 23

Makka · tsarin saukarwa 60 · 40:23

وَلَقَدْ أَرْسَلْنَا مُوسَىٰ بِـَٔايَٰتِنَا وَسُلْطَٰنٍ مُّبِينٍ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiKuma lalle ne, haƙĩƙa, Mun aika Mũsã a game da ãyõyinMu da wani dalĩli bayyananne.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70