caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Al-Ghaafir, aya 24

Makka · tsarin saukarwa 60 · 40:24

إِلَىٰ فِرْعَوْنَ وَهَٰمَٰنَ وَقَٰرُونَ فَقَالُوا۟ سَٰحِرٌ كَذَّابٌ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiZuwa ga Fir'auna da Hãmãna da Kãrũna, sai suka ce: "Mai sihiri ne, maƙaryaci."
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70