caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Al-Ghaafir, aya 19

Makka · tsarin saukarwa 60 · 40:19

يَعْلَمُ خَآئِنَةَ ٱلْأَعْيُنِ وَمَا تُخْفِى ٱلصُّدُورُ

Hausa Translation - Abu Bakr Jumi(Allah) Ya san yaudarar idãnu da abin da ƙirãza ke ɓõyẽwa.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70