وَبِكُفْرِهِمْ وَقَوْلِهِمْ عَلَىٰ مَرْيَمَ بُهْتَٰنًا عَظِيمًا Hausa Translation - Abu Bakr JumiKuma sabõda kãfircinsu da faɗarsu, a kan Maryama, ƙiren ƙarya mai girma.