caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu An-Nisaa, aya 148

Madina · tsarin saukarwa 92 · 4:148

لَّا يُحِبُّ ٱللَّهُ ٱلْجَهْرَ بِٱلسُّوٓءِ مِنَ ٱلْقَوْلِ إِلَّا مَن ظُلِمَ وَكَانَ ٱللَّهُ سَمِيعًا عَلِيمًا

Hausa Translation - Abu Bakr JumiAllah bã Ya son bayyanãwa da mũnãna daga magana[1] fãce ga wanda aka zãlunta. Kuma Allah Yã kasance Mai ji, Masani.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70