caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Az-Zumar, aya 34

Makka · tsarin saukarwa 59 · 39:34

لَهُم مَّا يَشَآءُونَ عِندَ رَبِّهِمْ ذَٰلِكَ جَزَآءُ ٱلْمُحْسِنِينَ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiSunã da abin da suke so wajen Ubangijinsu. Wancan shĩ ne sakamakon mãsu kyautatãwa.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70