caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Az-Zumar, aya 30

Makka · tsarin saukarwa 59 · 39:30

إِنَّكَ مَيِّتٌ وَإِنَّهُم مَّيِّتُونَ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiLalle kai mai mutuwa ne, kuma su mã lalle mãsu mutuwa ne.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70