caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Az-Zumar, aya 31

Makka · tsarin saukarwa 59 · 39:31

ثُمَّ إِنَّكُمْ يَوْمَ ٱلْقِيَٰمَةِ عِندَ رَبِّكُمْ تَخْتَصِمُونَ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiSa'an nan, lalle kũ, a Rãnar ¡iyãma, a wurin Ubangijinku, zã ku yi ta yin husũma.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70