caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Az-Zumar, aya 11

Makka · tsarin saukarwa 59 · 39:11

قُلْ إِنِّىٓ أُمِرْتُ أَنْ أَعْبُدَ ٱللَّهَ مُخْلِصًا لَّهُ ٱلدِّينَ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiKa ce: "Lalle nĩ, an umurce ni da in bauta wa Allah, inã tsarkake addini a gare Shi.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70